iqna

IQNA

ayatullah sayyid ali khamenei
Jagora a lokacin ganawa da jami'an gwamnati da jakadun kasashen musulmi da baki mahalarta taron hadin kan musulmi:
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a wata ganawa da yayi da jami'an gwamnatin kasar da jakadun kasashen musulmi da bakin taron hadin kan al'umma da kuma wasu gungun jama'a daga bangarori daban-daban na al'umma, ya ji irin hadarin da ake da shi na tursasawa daga koyarwar kur'ani mai tsarki a matsayin dalili. saboda yadda suka tsara zagin wannan littafi na Ubangiji tare da jaddada cewa, yadda za a magance tsoma bakin Amurka da masharhanta, da hadin kan kasashen musulmi da daukar siyasa guda, su ne batutuwa na asasi, sun ce: caccakar daidaita alaka da kasashen musulmi Mulkin sahyoniya yana kama da yin fare akan dokin da ya yi hasara, wanda zai yi rashin nasara.
Lambar Labari: 3489919    Ranar Watsawa : 2023/10/03

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana a wajen bikin cika shekaru 34 da wafatin Imam (RA):
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i a wani gagarumin taro mai cike da alhini, mai cike da kishin kasa na al'ummar musulmi da muminai, na cika shekaru 34 da wafatin Imam Khumaini ya kira Imam Rahel daya daga cikin jagororin tarihin Iran, tare da bayyana manyan sauye-sauye guda 3 da Imam ya kawo. dangane da kasar da al'ummar musulmi da ma duniya baki daya, Vared sun ce: "Imani" da "fatan Imam" su ne sassauya da kuma sanadin wadannan manyan ci gaban tarihi.
Lambar Labari: 3489252    Ranar Watsawa : 2023/06/04

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musuluncin zai gabatar da jawabi a ranar Talata 1 ga Afrilu, 1402, a daidai lokacin da ake shiga sabuwar shekara, a hubbaren Iamm Ridha (AS) da kuma taron masu ziyara .
Lambar Labari: 3488833    Ranar Watsawa : 2023/03/19

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya aike da sako ga aikin hajjin shekarar 2022, inda ya kirayi al'ummar musulmi a fadin duniya da su kau da kai daga abin da ke haifar da "rarrabuwa da rarrabuwar kawuna" yayin da yake magana kan farkawa da tsayin daka na Musulunci.
Lambar Labari: 3487520    Ranar Watsawa : 2022/07/08

Tehran (IQNA) A yayin zagayowar zagayowar lokacin nasarar juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin afuwa tare da sassauta hukunce-hukuncen da aka yanke wa wasu fursunoni.
Lambar Labari: 3486941    Ranar Watsawa : 2022/02/12

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada wajibcin ƙara ƙaimi wajen kiyaye koyarwar juyin musulunci
Lambar Labari: 3485771    Ranar Watsawa : 2021/03/30

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci A Iran:
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba ta damu kan waye zai lashe zaben shugabancin Amurka ba
Lambar Labari: 3485331    Ranar Watsawa : 2020/11/03

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ba ta neman fara yaki da duk wata kasa, to amma wajibi ne sojojin Iran su kara irin karfin da suke da shi don jan kunnen duk wani mai shirin wuce gona da iri kan kasar ta Iran.
Lambar Labari: 3483161    Ranar Watsawa : 2018/11/29

Bangaren kasa da kasa, an tarjama littafin rayuwar jagoran juyin juya halin muslunci na Iran a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482876    Ranar Watsawa : 2018/08/09

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran ta sami nasarar dakile makircin Amurka a yankin Gabas ta tsakiya da kuma rage sharrin kungiyoyin 'yan ta'addan Takfiriyya daga kan al'ummomin yankin.
Lambar Labari: 3482498    Ranar Watsawa : 2018/03/22

Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, A yayin gananarwa da jami'an gwamnati gami da manbobin kwamitin wa'azi na kasar Iran a wannan Laraba, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin Amurka ita ce ta fi ko wace gwamnati barna da zalinci a Duniya
Lambar Labari: 3482243    Ranar Watsawa : 2017/12/27

Jagora Yayin Ganawa Da bakin Taron Makon Hadin Kai:
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar kokarin da Amurka ta ke yi na mayar da birnin Qudus a matsayin helkwatar haramtacciyar kasar Isra'ila wata gazawa ce daga bangarensu don kuwa matsalar Palastinu wani lamari ne da ya fi karfinsu.
Lambar Labari: 3482172    Ranar Watsawa : 2017/12/06

Jagoran Juyi A Taron Dalibai Masu Makoki:
Bangaren siyasa, a yayin gudanar da taron juyayin arbaeen na Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA) jagoran juyin juhalin musuluci ya kasance a cikin mahalarta.
Lambar Labari: 3482081    Ranar Watsawa : 2017/11/09

Jagora Yayin Ganawa Da Shugaban Rasha:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci a okacin da yake gaanawa da shugaban Rasha Vladimir Putin da ya iso kasar Iran a jiya, ya bayyana cewa bangarorin biyu na Iran da Rasha sun tabbatar da cewa za su iya cimma nasara ta hanyar yin aiki tare kamar yadda suka yi a Syria.
Lambar Labari: 3482058    Ranar Watsawa : 2017/11/02

Jagoran Juyin Juya Hali:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunne da cewa Iran za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya da ta cimma da manyan kasashe to sai dai za ta mayar da martani ga duk wani karen tsaye ga yarjejeniyar.
Lambar Labari: 3481904    Ranar Watsawa : 2017/09/17

Jagora Ya Yi Kakkausar Kan Halin Da Musulmi Suke Ciki A Myanmar:
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi kakkausar suka dangane da shiru da kuma halin ko in kula da cibiyoyin kasa da kasa da masu ikirarin kare hakkokin bil'adama suke yi dangane da kisan kiyashin da ake yi wa musulmin kasar Myammar inda ya ce hanyar magance wannan matsalar ita ce kasashen musulmi su dau matakan da suka dace a aikace da kuma yin matsin lamba ta siyasa da tattalin arziki ga gwamnatin kasar Myammar.
Lambar Labari: 3481889    Ranar Watsawa : 2017/09/13

Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta taba kuma ba za ta taba mika kai ga mulkin kama-karya na ma'abota girman kai, yana mai cewa a halin yanzu Iran tana tsaya da kafafunta kyam sama da shekarun baya.
Lambar Labari: 3481762    Ranar Watsawa : 2017/08/03

Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana a lokacin wata ganawa da yayi yau din nan da shugaban Majalisar Koli ta kasar Iraki (ISCI) Sayyid Ammar Hakim da 'yan tawagarsa da suke ziyara a nan Tehran cewa, Amurka ba abin dogaro ba ce inda yayi watsi da ikirarin Amurka na cewa tana fada ne da kungiyoyin ta'addanci na kasar Iraki da suka hada da Da'esh da sauransu.
Lambar Labari: 3481024    Ranar Watsawa : 2016/12/11

Jagoran Juyin Juya Hali:
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, a wata ganawa da yayi da dubun dubatan mutanen garin Esfahan, ya bayyana cewa a wurin Iran babu wani banbanci kan wanda ya lashe zabe a Amurka.
Lambar Labari: 3480959    Ranar Watsawa : 2016/11/21

Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, a lokacin da yake zantawa da malamai da kuma limamai na birnin Tehran da kewaye, jagoran juyin juyin juya halin muslunci a Iran ya bayyana irin matsayin da masalalci yake da shi a acikin addinin musulunci da yada koyarwarsa acikin jama'a.
Lambar Labari: 3480736    Ranar Watsawa : 2016/08/23